iqna

IQNA

fannin ilimi
Jami'in Majalisar Dinkin Duniya:
Tehran (IQNA) Wani jami'i a Majalisar Dinkin Duniya, yayin da yake bayyana damuwarsa kan rufe makarantun 'yan mata a Afganistan, ya rubuta cewa: "Ya kamata a dage takunkumin da aka sanya wa 'yan mata a fannin ilimi ."
Lambar Labari: 3487311    Ranar Watsawa : 2022/05/19